Aminiya
Aminiya
June 15, 2025 at 06:21 PM
Wata ’yar kasuwa mai taimakon al’umma, Barista Catherine Bitrus, ta raba wa mata 250 da abinci da kayan sana’a a garin Manchok da ke Ƙaramar Hukumar Kaura, a Jihar Kaduna. Karin bayani: https://aminiya.ng/an-tallafa-wa-mata-250-da-abinci-da-kayan-sanaa-a-kaduna/

Comments