
Aminiya
June 15, 2025 at 09:34 PM
*Mataimakin Gwamnan Sakkwato bai karɓi shanun tallafin layya ba — Hukumar Zakka*
An samu cece-ku-ce a Jihar Sakkwato bayan da wata jita-jita ta yaɗu cewa Mataimakin Gwamnan jihar, ya karɓi shanu 400 da aka tanadar domin tallafa wa marasa galihu don yin layya a lokacin Sallah Babba.
Karin bayani: https://aminiya.ng/mataimakin-gwamnan-sakkwato-bai-kar%c9%93i-shanun-tallafin-layya-ba-hukumar-zakka/
