
Aminiya
June 16, 2025 at 11:57 AM
Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Jihar Kaduna (KADSEMA), tare da haɗin gwiwar Hukumar Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Duniya (IOM), sun fara aikin tantance ɓarnar da ambaliya da iska suka yi a yankunan Kudancin Kaduna.
Karin bayani: https://aminiya.ng/kadsema-da-iom-sun-fara-tantance-%c9%93arnar-da-ambaliya-ta-yi-a-kaduna/