
Aminiya
June 16, 2025 at 01:42 PM
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya umarci jami’an tsaro da su yi bincike tare da gano waɗanda suka kai hari a Jihar Benuwe, inda aka kashe sama da mutum 100.
Karin bayani: https://aminiya.ng/tinubu-ya-bayar-da-umarnin-binciken-hare-haren-benuwe/