
Aminiya
June 16, 2025 at 04:44 PM
Tsohon Mataimakin Shugaban Nijeriya, Atiku Abubakar, ya yi Allah-wadai da kashe-kashen mutanen da aka yi a Jihar Benuwe, yana mai bayyana lamarin a matsayin mummunar masifa.
https://aminiya.ng/gwamnati-ta-kasa-%c9%97aukar-matakin-da-ya-dace-a-kan-kashe-kashen-benuwe-atiku/