Aminiya
Aminiya
June 16, 2025 at 07:28 PM
Hukumar EFCC mai yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin Nijeriya ta’annati ta ce ta gano wata sabuwar dabarar satar kudi da wasu ’yan siyasa ke amfani da ita a yanzu ta hanyar amfani da ’yan damfara wadanda aka fi sani da ’yan yahoo a fadin kasar. https://aminiya.ng/mun-banka%c9%97o-sabuwar-dabarar-yan-sisaya-ta-satar-ku%c9%97i-efcc/

Comments