Aminiya
Aminiya
June 16, 2025 at 08:21 PM
Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya ce duk wani shiri na kashe jagoran addini na Iran Ayatollah Ali Khamenei ba zai rura wutar rikicin da ake yi yanzu ba, hasali zai ma kawo ƙarshen rikicin ne. https://aminiya.ng/kashe-jagoran-addini-na-iran-zai-kawo-%c6%99arshen-ya%c6%99i-netanyahu/

Comments