
Aminiya
June 17, 2025 at 09:20 AM
Matatar man ƙasar Isra'ila da ke yankin Haifa ta daina aiki gaba ɗaya bayan hare-haren da Iran ta kai.
Ƙarin bayani: https://aminiya.ng/matatar-man-israila-ta-daina-aiki-bayan-sabon-harin-iran/