
Aminiya
June 17, 2025 at 01:38 PM
Isra'ila ta ce an garzaya da ’yan ƙasarta aƙalla 154 asibiti bayan hare-haren ramuwar gayya da Iran ta kawo mata.
Karin bayani: https://aminiya.ng/an-garzaya-da-yan-israila-154-asibiti-bayan-harin-iran/
😂
1