Aminiya
Aminiya
June 18, 2025 at 11:25 AM
Masana sun yi gargadin cewa yakin da ake gwabzawa a tsakanin Isra’ila da Iran zai iya shafar farashin man fetur a duniya kuma hakan zai iya yin illa ga tattalin arzikin Najeriya. https://aminiya.ng/litar-fetur-za-ta-iya-komawa-n1000-a-najeriya-saboda-yakin-israila-iran-masana/
😮 1

Comments