
Aminiya
June 18, 2025 at 01:17 PM
Gwamnatin Jihar Sakkwato, ta bayyana cewa ta shirya zama da ’yan bindiga domin tattaunawa idan har suna da niyyar ajiye makamansu su rungumi zaman lafiya.
Karin bayani: https://aminiya.ng/mun-shirya-yin-sulhu-da-yan-bindiga-gwamnatin-sakkwato/
😢
1