Aminiya
Aminiya
June 18, 2025 at 03:51 PM
Shugaba Bola Tinubu ya kai ziyara asibiti da ke Makurdi, Babban Birnin Jihar Benuwe, domin duba waɗanda da suka jikkata a hare-haren da ‘yan bindiga suka jihar. Karin bayani: https://aminiya.ng/hotuna-yadda-tinubu-ya-ziyarci-wa%c9%97anda-suka-jikkata-a-harin-benuwe/

Comments