Aminiya
Aminiya
June 19, 2025 at 08:48 PM
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce sai nan da mako biyu zai yanke shawara kan ko zai shigar wa Isra’ila yaƙin da take yi da Iran ko kuma akasin haka. https://aminiya.ng/nan-da-mako-biyu-za-mu-yanke-shawara-kan-shigar-wa-israila-ya%c6%99i-trump/

Comments