Aminiya
Aminiya
June 19, 2025 at 10:00 PM
Shugaban Isra’ila, Isaac Herzog, ya bayyana cewa ƙasarsa za ta iya samun nasara a yaƙin da take yi da Iran ko da kuwa Amurka ba ta shigar mata ba. https://aminiya.ng/za-mu-iya-galaba-kan-iran-ko-babu-amurka-israila/

Comments