
TRT Afrika Hausa
June 3, 2025 at 11:47 AM
Jakadan Amurka a Turkiyya, Tom Barrack ya bayyana cewa Turkiyya ta taka rawa ta musamman a tattaunawar da ake gudanarwa kwanan nan a Istanbul domin kawo ƙarshen yaƙin Rasha da Ukraine.
https://trt.global/afrika-hausa/article/fdbf08388f59
👍
😢
❤️
🇵🇸
🙏
10