
TRT Afrika Hausa
June 3, 2025 at 03:47 PM
A wata sanarwa mai ɗauke a sa hannun Danmakwayon Kano Alhaji Abba Yusuf, wacce aka fitar ranar Talata, sanarwar masarautar ta ce ana umartar dukkan hakimai su shiga cikin birnin Kano tare da mahayansu da dawakansu ranar Laraba, don jin yadda hawan zai kasance.
https://trt.global/afrika-hausa/article/7e22351297a2
👍
❤️
😂
🇵🇸
🙂
🙏
19