
TRT Afrika Hausa
June 3, 2025 at 04:09 PM
A wata sanarwar Masarautar da aka fitar ranar Talata, ta ce ana umartar dukkan hakimai su shiga cikin birnin Kano tare da mahayansu da dawakansu ranar Laraba, don jin yadda hawan zai kasance.
👉https://trt.global/afrika-hausa/article/7e22351297a2

❤️
👍
😂
❤
🇵🇸
💃
😄
🙂
🙏
27