
TRT Afrika Hausa
June 4, 2025 at 11:05 AM
Aƙalla yara almajirai 11 ne suka rasa rayukansu a jihar Kaduna da ke arewacin Nijeriya bayan wani tarin yashi ya rufta kansu yayin da suke tono laka daga rami, kamar yadda kafofin watsa labarai na cikin gida suka ruwaito.
👉🏻 https://trt.global/afrika-hausa/article/f784f9b38a85

😢
❤️
🇵🇸
😂
😭
🤲
18