
TRT Afrika Hausa
June 4, 2025 at 12:44 PM
Malam Nuhu Ribadu ya alaƙanta amfani da miyagun ƙwayoyi musamman a tsakanin matasa — da ƙaruwar rashin tsaro, yana mai cewa yawancin ‘yan ta’adda na amfani da miyagun ƙwayoyi.
https://trt.global/afrika-hausa/article/521514cac6b3
😂
👍
👎
😎
❌
❤️
🇵🇸
😢
😮
🙏
21