
TRT Afrika Hausa
June 4, 2025 at 02:48 PM
Ba a lokacin Aikin Hajji ne kaɗai hankulan Musulami ke karkata ga Ka'aba ba, a duka fadin duniya Musulmai suna fuskantar ɗakin mai daraja yayin sallolinsu biyar a kowace rana.
Latsa nan don ganin wasu bayanai na tarihi dangane da wajen mafi tsarki ga Musulmai. 👇🏻
https://www.instagram.com/p/DKe5YbFoazM/?img_index=1

❤️
🙏
🇵🇸
👍
🤍
✅
😂
🤣
🫣
26