
TRT Afrika Hausa
June 9, 2025 at 03:05 AM
‘Yan ƙasar Maroko sun gudanar da Babbar Sallah a bana ba tare da yin layya ba, inda suka gudanar da tasu sallar a ranar Asabar 7 ga watan Yuni, kwana guda bayan sauran ƙasashen Musulmi sun gudanar da tasu sallar.
‘Yan ƙasar ba su yi layya ba sakamakon Sarkin Maroko Mohammed IV, ya buƙaci ‘yan ƙasar da kada su yi layya saboda yadda ake fama da ƙarancin dabbobi a ƙasar da kuma fari. https://www.facebook.com/share/p/1YgbgmekH4/

😢
😭
🙏
😂
🇵🇸
😮
🤔
23