
TRT Afrika Hausa
June 13, 2025 at 08:39 PM
Sojojin Iran sun ƙaddamar da hare-haren ramuwar gayya a kan Tel Aviv, a matsayin martani ga Isra'ila kan hare-hare da dama a biranen Iran.
https://trt.global/afrika-hausa/article/ae63a6f25007

👍
❤️
😂
🇵🇸
🇳🇬
🇮🇷
🔥
🙏
❤
💪
133