
TRT Afrika Hausa
June 16, 2025 at 05:44 PM
Shugaban Turkiyya Erdogan na jagorantar yunƙurin samar da zaman lafiya yayin da yaƙin Isra'ila da Iran ke ƙara ta'azzara.
A yayin wata waya da Shugaban Iran, Erdogan ya yi tayin taimakon Turkiyya a matsayin "mai shiga gaba" don kawo ƙarshen yaƙin, yana mai kira a yi kaffa-kaffa da bin hanyar tattaunawa ta hanyar diflomasiyya.

🇵🇸
🇮🇷
👍
🙏
❤️
🇮🇱
😡
😮
26