
TRT Afrika Hausa
June 19, 2025 at 11:15 AM
Koriya ta Arewa ta bayyana goyon baya ga Iran a kan Isra'ila da ke samun goyon bayan Amurka, tana zargin Tel Aviv a matsayin "ƙasar da ke ɗaukan nayin ta'addanci" da kuma bayyana Isra'ila "tamkar kansa ga zaman lafiya."
https://trt.global/afrika-hausa/article/d23f8a5c33b7
👍
❤️
🇮🇷
🙏
😂
❤
🇳🇪
🕌
✊
🇮🇳
98