
TRT Afrika Hausa
June 19, 2025 at 03:01 PM
Ofishin jakadancin Amurka a Qatar ya bada sanarwa ranar Alhamis cewa zai taƙaita iya yadda jami’anta za su iya shiga sansanin sojin sama na Al Udeid, sansanin sojin Amurka mafi girma a Gabas ta Tsakiya, wanda ke cikin hamada a waje birnin Doha.
https://trt.global/afrika-hausa/article/875be27a63e0
😂
🇵🇸
❤️
🇮🇷
👍
🔻
😭
😮
🤣
13