
TRT Afrika Hausa
June 19, 2025 at 06:11 PM
Tsarin tsaron Isra'ila da ke tare makamai masu linzami zai iya fara daina aiki a cikin 'yan kwanaki idan Iran ta ci gaba da harba makamai masu linzami kamar yadda take yi a yanzu, kamar yadda ƙiyasin kafofin watsa labaran Isra'ila ya nuna.
Lissafin bayanan sirri sun nuna cewa nan ba da jimawa ba tsarin zai koma zaɓar wane makami zai tare saboda aiki ya yi masa yawa.

😂
👍
🇮🇷
❤️
🇵🇸
🇳🇬
❤
🇮🇱
🍉
💪
91