TRT Afrika Hausa

TRT Afrika Hausa

53.3K subscribers

Verified Channel
TRT Afrika Hausa
TRT Afrika Hausa
June 19, 2025 at 09:13 PM
Makamai masu linzami na Iran sun afka kan wani asibiti da ake jinyar sojojin Isra'ila da wasu birane biyu da ke maƙwabtaka a ranar 19 ga watan Yuni, inda mutane aƙalla 47 suka ji jikkata. Iran ta yi iƙirarin cewa ta nufi kai harin ne wata cibiyar bayar da umarnin soja, da kuma cibiyar tattara bayanan sirri, ba wai asibitin ba. https://www.facebook.com/share/p/1HeFGCxJPJ/
Image from TRT Afrika Hausa: Makamai masu linzami na Iran sun afka kan wani asibiti da ake jinyar s...
👍 😂 ❤️ 🇮🇷 🇵🇸 🇰🇼 🇳🇪 🇳🇬 🇹🇯 76

Comments