
TRT Afrika Hausa
June 20, 2025 at 03:30 PM
Da sanyin safiyar Lahadi, makamai masu linzami daga Iran sun kai hari mai ƙarfi — ba kawai cikin yankin Isra'ila ba, har ma cikin zuciyar alfaharin kimiyyar kasar.
Cibiyar Kimiyya ta Weizmann, wadda aka san ta a duniya a matsayin cibiyar bincike wadda ta yi fice tsawon shekaru a fannonin kimiyyar rayuwa, lissafi, da sinadarai, ta samu mummunan lahani a wani hari da Iran ta kai mata.
"Sun yi nasarar lalata abin alfaharin kimiyya na Isra'ila," in ji Farfesa Oren Schuldiner, yana tsaye kusa da baraguzan ginin da ya kasance dakin gwaje-gwajensa na tsawon shekaru 16.
https://trt.global/afrika-hausa/article/fb924de53603
👍
😂
❤️
❤
✅
📿
🙏
🤗
37