Sirrin rike miji
Sirrin rike miji
June 19, 2025 at 02:10 PM
🧬 SHAWARA GA MATA DA IYAYEN YAN MATA 🧬 Yana da matuƙar muhimmanci ku san GENOTYPE ɗin ku kuma ku ajiye shi a rubuce. Wannan yana da amfani sosai musamman kafin a fara soyayya da aure. 👩‍👧‍👦 Iyayen yara mata, ku riƙa tambayar duk wani da ya zo neman aure yarku. GENOTYPE ɗinsa, tun kafin soyayya ta fara zurfi. Wannan zai taimaka wajen guje wa auren da zai iya haifar da haihuwar 'ya'ya masu sickle cell (SS) ⚠️ Duk da wasu na iya yin ƙarya ko ɓoye gaskiya, yana da kyau a je asibiti a tabbatar da sahihancin sakamakon. Kada a dogara da magana kawai. 💔 Kauda kai da wuri na iya saka kuka a gaba. 🛡️ Kariya ta fi magani! #genotype #ss #sicklecell #hospital #test
Image from Sirrin rike miji: 🧬 SHAWARA GA MATA DA IYAYEN YAN MATA 🧬  Yana da matuƙar muhimmanci k...
👍 ❤️ 🥹 9

Comments