
Sirrin rike miji
June 19, 2025 at 04:38 PM
MAGANIN INFECTION DA GENERAL BODY CLEANER:
🧄🍋🧄🍋🧄🍋🧄🍋🧄🍋🧄
Wannan hadi cikin ikon Allah wannan hadi yana magance Matsalar infection (Sanyin mara)sannan yana general service na jiki ,yana kawar da cututtukan dake damun jikin mutum.
ABINDA ZA'A NEMA:
1. GARLIC (TAFARNUWA) 🧄.
2. CITTA DANYA(GINGER) 🥔.
3. NEGRO PAPER(KIMBA) 🌿.
4. AIDAN(DAWU).
5. LEMON TSAMI (LEMON) 🍋.
Za'a nemi wadannan abubuwa da kuka ambata a sama kowanne dai-dai gwargwado, sannan a hada da ruwa kamar kofi 5 a tafasa sosai.
Sannan a rika shan karamin kofi sau biyu a rana safe da yamma,amma da safe sai an karya.
Mace idan tana fama da matsalar ciwon mara zata iya amfani dashi, namiji kuma idan zan sha ana so a hada da Tumeric(kurkum)yayin dafawa.
DUKKAN ABUBUWAN DA MUKA AMBATA ZA'A SAME SU A WAJEN YAN KOLI. ( KAYAN KANSHI ).
GARGADI..
Mace mai ciki karta sha.
LIKE AND SHARE 🧄🧉
👍
🙏
❤
❤️
😭
🥒
24