
Sirrin rike miji
June 19, 2025 at 04:52 PM
* Komai ruwa da iska akanki ba zani daina kewa ba...
* Idan na samu sirrin samunki bazani tanka kowa ba...
* Ni banga mai harara ba...
* Balle na waiwaya baya...
.
* Indai akan ki ne zani jure wahalar zuwan garin nisa...
🎶💃🏿
~ Hamisu Breaker
😂
❤️
👍
💃
❤
😮
🙏
🥰
🫶
47