Sirrin rike miji
Sirrin rike miji
June 19, 2025 at 05:53 PM
Kamfanin WhatsApp suna kan testing na yiwuwar kawo feature na "Status Ads Monetization" ta yadda masu amfani da WhatsApp musamman masu yawan status viewers zasu samu kudi a duk sanda kamfanin WhatsApp din suka saka talla a status din masu amfani dashi. Amma dai har yanzu basu kaddamar ba, ana kan testing feature din, idan suka kaddamar dashi a duk sanda suka lura ana viewing status dinka sosai zasu dinga saka talla, da zaran mutane sun kalla ko sunyi clicking akan tallar zasu biya ka commission. Me zaku ce akan wannan?
👍 😂 ❤️ 🙏 💃 🥰 😍 😮 🤲 76

Comments