
Sirrin rike miji
June 19, 2025 at 08:37 PM
Yauwa masu son fuskan su yayi glowing ya kara haske da kyalli kamar solar panel 🤗 ku dinga hada wannan 💯 natural hadin 👇🥳🤗
1. Zaku samu dankalin turawanku sai ku Raba biyu, tsakiyan sai ku saka kurkum a ciki Ku dinga gogawa a fuskan Ku, idan yayi kamar minti goma sai ku wanke da ruwan dumi
2. Na biyu kuma yanda zaku hada kuma shi wannan ya fi wancan saurin aiki🫢😆 shine zaku Samu potato dinku Ku yanka sai kuyi grating dinshi bayan kunyi grating sai Ku matse ruwan Shi daga nan sai ku samu garin kurkum dinku me kyau ku saka kadan acikin ruwan dankalin nan ku juya da kyau (idan kuna so zaku iya kara Zuma, madara KO youghurt) sannan sai Ku dinga shafa wa a Fuska bayan minti goma zuwa shabiyar sai Ku wanke fuskan Ku da ruwan dumi idan kuna da castor oil sai ku shafa a fuskan
Wannan hadin na biyun ze fi kyau sosai idan zaku kwanta bacci da daddare kuyi Shi💯
Amfanin Dankalin Turawa a fuska👇👇
Ya na cire tabon fuska, rage duhun fuskan da kuma Kara Mata haske, sannan kuma Yana rage kumburin Fuska kunsan wani lokacin zaku ga Kasan ido KO Saman ido da Kasan lips din Fuska ya Dan tashi haka kamar fanke😆
Amfanin Kurkum a Fuska👇👇
Kurkum Yana rage kaikayin fata da kuma irin discoloration haka na fata sannan Yana taimakawa wajen cire kuraje da tabon fuska da sauransu 🫢😃
👉👉Castor oil kuma nasan kusan kowa a shafin nan yasan amfanin Shi a fata da kuma gashi
Note: kurkum Kadan Ake sawa ba da yawa ba saboda idan kika cika toh zai SA face dinki yayi yellow Amma fa Bana glowing ba😆....
👇👇Wannan hadin is for all skin type
Kuyi mana taging besties dinku da basu san wannan hadin ba 🤝🤲❤️🔥
Aisha Maigida
👍
🙏
❤️
❤
👏
💖
😂
😮
53