Sirrin rike miji
Sirrin rike miji
June 20, 2025 at 07:12 AM
Ku san genotype ɗinku tun kafin magana ta yi ƙarfi, idan ba su yi matching ba, kowa ya nemi daidai da shi. Sikila cuta ce wadda Allah Ya sa aka gano yadda za a iya kauce mata, ba zai yiwu ka afka mata da sunan dogaro ga Allah ba. Annabi ﷺ ya hana a shiga garin da ake annoba, saboda rigakafi, kuma Annabi ﷺ ya fi mu sanin tawakkali da ƙaddara. Kada soyayya ta rufe muku ido, ku jefa kanku da ƴaƴan da za ka haifa cikin wahala. - Isa Sadi
👍 ❤️ 🙏 🤔 12

Comments