Sirrin rike miji
Sirrin rike miji
June 20, 2025 at 10:41 AM
Zo kiji...., the way you welcome your husband back home should feel like a warm hug after a long, cold day. Ki zama kamar wutar sanyi a cikin damuwar da ya dawo da ita. Idan ya shigo gida, ki tarbe shi da murmushi kamar “There you are, my king. Gidan shiru yake idan babu kai ciki.” Ba sai ya tsaya ya buɗe ƙofa da kansa ba surprise him at the door with a soft hug, a playful kiss on his cheek, and a whisper in his ear “I missed this face all day...” Wallahi, wannan kaɗai na iya goge gajiyar sa’o’i goma a kasuwa ko office! Ki sa jikinki ya ƙamshi da wani turare da ya saba da shi, one that reminds him, “This is home. This is her.” Ki bashi ruwa, ko ɗan fruit a plate haka cike da kulawa, and say something sweet like “I made this with love just for you, my man.” Don’t wait for him to ask, ki dinga karanta jikin mijinki kamar novel idan ya gaji, ki zame masa mafaka. Idan ya yi fushi, ki zame masa sanyi. If you become his peace, he will never look for rest elsewhere. Be soft. Be sweet. Be romantic. Kuma ki sani, Allah yana saka wa mace da ke gina soyayya da kwanciyar hankali fiye da yadda take zato. #fatimakanouniquemarketplace HIJABI QUEENS.
❤️ 👍 🙏 💗 😂 😘 🥰 24

Comments