
Sirrin rike miji
June 20, 2025 at 10:41 AM
Mace mai hankali ba ta faɗa da wayar mijinta, sai dai ta fi wayar da daraja a idanunsa.
Kamar yadda waya ke ɗaukar hankalinsa, ke ma kina iya ɗaukar zuciyarsa idan kika gane sirrin kulawa.
Don’t just say “Kai baka gajiya da danna waya!” wannan fa magana ce da ke buɗe ƙofar faɗa, ba fahimta ba.
Amma ki zo kusa da shi, ki zauna a gefe da murmushi, ki ce “Zan iya zama second screen dinka yau?”
Ko ki kwantar da kanki a kafadarsa, ki fada cikin kwantarda murya “Kafin ka ci gaba da scrolling, ka bani 5 minutes na zuciyarka...”
Menene zai yi da waya idan kin ba shi fuska da ƙamshi da soyayya?
Ba komai ke buƙatar motsi ba, wasu lokuta shiru ne ke isar da sako.
Ki zama mace da idan ya duba ki, sai ya manta da Instagram.
Ki zama mace da idan ya ji ƙamshinki, sai ya manta da WhatsApp.
Most times, men are not addicted to their phones they’re just not being pulled emotionally where they are.
So pull him, gently. Not with fight, but with romance, salo, da sabo.
Saboda mace mai hankali, ta fi data connection!
#fatimakanouniquemarketplace
HIJABI QUEENS.
❤️
👍
🙏
❤
👏
😮
30