Sirrin rike miji
Sirrin rike miji
June 20, 2025 at 12:57 PM
MAGANIN WARIN GABAN MACE A post daya gabata munyi bayani akan nau'in warin gaban mace da abubuwan da suke haddasasu, yanzu kuma zamuyi bayanin yanda za'a kawarda matsalar. Azaɓi ɗaya daga cikin waɗannan hanyoyin ayi amfani dashi 👇 1- Asamu garin Tazargaɗe da garin bagaruwa da garin kananfari adafa adinga zama aciki, idan infection yashiga ciki sai adinga shan ruwan rabin kofi sau biyu a rana zuwa kwana 5 ko 7. 2- Asamu Farin Miski da garin Kananfari da Zuma ahadasu sai adinga yin matsi dashi da dare zuwa safiya sai awanke. Wannan zai kawar da warin gaba sannan yanasa matsi. 3- Asamu ganyen Dalbejiya (Neem) kaɗan awanke adafa adinga zama aciki sau ɗaya a rana sai asamu Kananfari asa a wuta a hayayyaƙa gaba idan angama ashafa Farin Miski. 📝 Zauren Abu Muhaisin Islamic and Traditional Herbal. Location: Gombe.
👍 🙏 ❤️ 👌 😂 😆 🫶 16

Comments