Sirrin rike miji
Sirrin rike miji
June 20, 2025 at 12:58 PM
PLANNING DA BAYIDA ILLA AZALU (WITHDRAWAL METHOD) Azalu (withdrawal method or pull-out): Shine namiji yayi inzali (releasing) a waje a lokacin jima'i. Wannan ɗayane daga cikin hanyoyin hana ɗaukan ciki wanda mutane suke amfani da ita tsawon zamani kuma itace hanya da babu wata cutarwa tsakanin mace da namiji. Ba tareda cutar da kankiba zakuyi planning ɗinku lafiya na tsawon lokacin da kukeso. 👉 HUKUNCIN YIN AZALU A SHARI'A 👇 Shari'a bata haramta yin Azalu ba kamar yadda yazo a Hadisin Jabir. "Mun kasance a zamanin Manzon Allah (SAW) munayin "Azalu" alhali Al-Qur'ani yana sauƙa; Sufyan yace: daya kasance (yin Azalu) wani abune da aka hana da Al-Qur'ani ya hanamu". 👉 TAMBIHI👇 1- Akwai buƙatar takatsantsan da kulawa yayin Azalu domin ruwan dake fita daga gaban namiji yayin saduwa (Maziyyi) yana iya haɗuwa da ruwan Miniyyi wanda idan yashiga mahaifar mace zata iya ɗaukan ciki 2- Yin amfani da salon jima'i wanda zai taimaka wajen gujewa samun kuskure kamar doggy style ko woman on top. 📝 Zauren Abu Muhaisin Islamic and Traditional Herbal. Location: Gombe.
👍 🙏 ❤️ 14

Comments