Sirrin rike miji
Sirrin rike miji
June 20, 2025 at 01:02 PM
Ka tura 50k zuwa wani lambar Opay da ba daidai ba bisa kuskure, ka kira mutumin ka ce ya mayar da kudin... Ya ce zai dauki 10k sai ya tura maka 40k. Ka amsa da cewa “To babu matsala.” Amma sai mutumin ya tura maka 400k bisa kuskure, yanzu kuma lokaci ne naka na mayar da kudin. Nawa zaka mayar?
😂 👍 ❤️ 😀 😮 🙏 💶 🤪 💪 67

Comments