Sirrin rike miji
Sirrin rike miji
June 20, 2025 at 01:26 PM
Akwai mutanen da suke da fara'a da sakin fuska sosai, kodayaushe fuskarsu a sake take, ko ba su san ka ba idan suna maka magana sai sun yi murmushi, har ma wani ya ɗauka soyayya ce. Idan ka kamu da son irinsu saboda wannan, za ka sha wahala daidai gwargwado, domin ba su san kana yi ba, su normal life suke yi, kai kake gani kamar son ka suke. - Isa Sadi
👍 😂 🙏 ❤️ 💯 😢 32

Comments