
Sirrin rike miji
June 20, 2025 at 02:08 PM
Mata kala 3 da Namiji baya Nadamar Rabuwa da su a Soyayya.
✍️Macen da ta bawa Namiji kanta,ko ya santa da wani nau'in ballagazancin daya shafi hakan.
✍️Macen da Namiji yake soyayya da ita tsawon shekaru amma bata dace dashi a Aure ba,bayan ya karance ta da Ɗabi'unta da inda ta dosa a Rayuwa.
✍️Macen data cutar da zuciyar Ɗa Namiji matuqa gaya,har aka kai matakin da ya warke daga cutarwar ta .
Allah ya zaɓa Alkhairi.Ameen.
👍
🙏
🤲
❤
❤️
24