
Sirrin rike miji
June 20, 2025 at 02:17 PM
MAGANIN MAJINAR KIRJI.
Wanda yake fama da matsala ta kuraje a makoshi ko ciwon wuya ko majinar kirki koda yawan tari ne insha Allah ga maganin cikin dauki fisabilillah.
Za'a nemo:
1. Zuma karamin kofi
2. Mau khal(vinegar)
3. Man tafarnuwa
4. Garin Na'a Na'a
Yadda za'a hada:
Za'a samu zuma karamin kofi mau khal chokali 10 man tafarnuwa chokali 5,garin Na'a Na'a chokali 1 karami zaa hade su waje daya.
Za'a rika shan chokali daya idan an karya da safe sannan da dare insha Allah zaa samu waraka.
Allah yasa mu dace.
🙏
👍
❤️
😮
🤲
10