
Sirrin rike miji
June 20, 2025 at 02:26 PM
Wasu Kurakurai Da 'Yan Mata Suke Yi A Haduwarsu Na Farko Da Namiji
1: Nuna masa kin kamu da sonsa
2: Rokonsa kudi ko wata alfarma
3: Nuna masa talauci ki a zahiri
4: Nuna masa kin matsu kiyi aure
5: Amincewa da gayyatarsa hotel ko gidansa
6: Naman Sanin labarin gidansa ko gidansu
7: Sake masa jikin ki.
Sirrin Rike Miji
👍
❤️
🙏
👏
😂
😢
😮
❤
👇
61