Sirrin rike miji
Sirrin rike miji
June 20, 2025 at 03:25 PM
Girmama Miji Itace Hikimar Mace Mai Aji.... Matar da take girmama mijinta tana bayyana ne da dabi’un hankali da tausayi. Itace wadda ba kullum take jira mijinta ya zama cikakke kafin ta nuna girmamawa agareshiba, she respects him because she understands his role, not because he's always right. Wannan girmamawar tana haifar da soyayya mai ƙarfi, tana sa mijin ya sake jinta cikin zcyrsa, kuma yaji cikakkiuar nutsuwa acikin gidansa. Girmama miji ba sai da kudi ko kyawun fuska ba. Wani lokacin it's in how you greet him, how you serve his food, how you defend his name behind his back. Idan kika zamo mai ladabi a magana, mai biyayya a hankali, da kuma mai hankali wajen guje wa gardama, to kin zamo mace mai gina gida da albarka. Ko lokacin da yake kuskure ne, kin san yanda za ki gyara ba tare da kaskantarda darajarsa ba. Yana da kyau mace ta rika ɗaga darajar mijinta a gaban ‘ya’yanta da jama’a. Even when you have reasons to be upset, find a wise way to correct in private, and honor him in public. Wannan dabi’ar tana sa mijinki ya so ki fiye da yadda kike tsammani. Kuma yana sakawa Allah ya sanya albarka a cikin aurenku. Domin duk lokacin da kika girmama mijinki saboda Allah, to ke ma Allah yana ƙara darajarki a rayuwa. Kar ki manta, girmama mijinki ba kawai yana amfanar shi ba yana amfanarki da kanki. "Matar da take girmama miji, tana ɗaukaka aurenta da kanta." Zama mace mai fahimta, mai nutsuwa, da girmamawa yana saka mijinki ya rikeki a zuciyarsa kamar zinariya kuma har gobe yana kallonki a matsayin kyautar rayuwarsa. #fatimakanouniquemarketplace HIJABI QUEENS.
❤️ 👍 🙏 💯 😓 🥰 42

Comments