
Sirrin rike miji
June 20, 2025 at 03:39 PM
TAMBAYOYI DA ZASU AMFANE MU...
-Shin kuna da labari cewa bayar da jini na rage yuwuwar kamuwa da ciwon zuciya, da kuma ciwon daji (Cancer)??
-Shin kuna da labari cewa rashin bada jini na jefa mutum a hatsarin kamuwa da chututtuka??
-Shin kuna da masaniya cewa idan ka bada jinin jikin ka aka ceci rai, Allah da kanshi a Alkur'ani yace dai dai ya ke da mutum yace ci al'umma baki ɗaya....???
-Shin me ke hana mu zuwa su mu bada jinin mu, duk da waɗan nan alfanuka??
Kuzo mu tattauna aɓangaren comment...
Dr Abdurrahman Dambazau @top fans
❤️
🙏
👍
😢
❤
😮
⌨️
😂
😒
38