
Sirrin rike miji
June 20, 2025 at 04:35 PM
Miji na Gari yana neman mace ne don ya aureta ba don lalata ba.
Yana biyan sadaki ne ya kawo ta gidansa a matsayin matar aurensa, ba wai ya ba ta kuɗi ya tafi da ita hotel ba.
Rasheedah Bintul Islam
👍
🙏
❤️
🥰
❤
😂
😍
👏
🫶
87