Sirrin rike miji
Sirrin rike miji
June 20, 2025 at 07:55 PM
Shi namiji da aikin sa (actions) aka fi sauri da sauqin gane soyayyar sa ba da kalaman sa ba. Namijin da ke ƙaunar ki ba kowacce mace yake mu'amalanta ko ya kyautatama ba kamar wacce yake so. Ko bai furta miki ba dabi'un sa gare ki kadai ya isa ya isar da saqon da bakin sa bai furta ba. 🌺 Fatimah Chikaire
👍 ❤️ 💙 😂 💯 👌 👎 💝 💞 46

Comments