
DCL Hausa
May 24, 2025 at 12:37 PM
Labaran DCL Hausa 23/05/2025
- Dakarun sojojin Nijeriya sun yi ajalin 'yan ta'adda 16 yayin da suka dakile wani hari a sansanin soji dake Borno
- Gwamnan jihar Akwa Ibom ya umurci masu rike da mukamai a gwamnatinsa, ko dai su sauya sheka tare da shi zuwa jam’iyyar APC ko kuma su yi murabus
- Kungiyar Amnesty International ta ce kwamishinan ‘Yan sandan Zamfara ya rike Hamdiyya Sidi duk da bukatar neman kulawar likita da take yi
Mai gabatarwa: Ukashatu Ibrahim Wakili
https://www.facebook.com/share/v/16LzmUDFts/