
DCL Hausa
1.4K subscribers
About DCL Hausa
Kafar yada labaran DCL Hausa na kawo muku hirarraki da fitattun mutane da kwararru.
Similar Channels
Swipe to see more
Posts

Babu wanda muka tilastawa komawa APC daga jam'iyar adawa - Shugaba Tinubu https://www.facebook.com/share/v/18om7epG6D/

Wata mata ta ba jaririn kishiyarta guba a Kaduna Karin bayani: https://is.gd/B6keqo


An shiga takun-saka tsakanin wasu ‘ya’yan jam’iyyar APC na jihar Plateau Karin bayani: https://is.gd/r0MW9K


Hukuncin daurin da ke jiran wadanda aka kama da wulakanta takardar Naira a Nijeriya https://www.facebook.com/share/v/1NTCVo25kB/

Allah Ya sani, ba APC nake yi wa aiki a boye ba - Damagum, Shugaban PDP na kasa Karin bayani: https://dclhausa.com/2025/05/24/allah-ya-sani-ba-apc-nake-yi-wa-aiki-ba-damagum-shugaban-pdp-na-kasa/

Kotu ta ba EFCC damar binciken wasu malaman Kano kan badakalar fili Karin bayani: https://is.gd/WxX1gZ


Mohammed Salah ya lashe kyautar Gwarzon dan wasan gasar 'Premier' ta kasar Ingila


An yi nasarar a yaki da rashin tsaro - Ministan tsaron Nijeriya Badaru Abubakar Karin bayani: https://dclhausa.com/2025/05/24/an-yi-nasarar-a-yaki-da-rashin-tsaro/


Gwamnatin Nijeriya za ta sayar da gidajen da ta kwato wajen Emefiele ga matsakaika da masu karamin karfi - Ma'aikatar gidaje Gwamnatin dai ta kwato gidaje 753 daga wajen tsohon Gwamnan babban bankin Nijeriya CBN Godwin Emefiele bayan nasarar da EFCC ta yi a kan shari'ar da ta shigar kansa.


Labaran DCL Hausa 23/05/2025 - Dakarun sojojin Nijeriya sun yi ajalin 'yan ta'adda 16 yayin da suka dakile wani hari a sansanin soji dake Borno - Gwamnan jihar Akwa Ibom ya umurci masu rike da mukamai a gwamnatinsa, ko dai su sauya sheka tare da shi zuwa jam’iyyar APC ko kuma su yi murabus - Kungiyar Amnesty International ta ce kwamishinan ‘Yan sandan Zamfara ya rike Hamdiyya Sidi duk da bukatar neman kulawar likita da take yi Mai gabatarwa: Ukashatu Ibrahim Wakili https://www.facebook.com/share/v/16LzmUDFts/