
DCL Hausa
May 24, 2025 at 12:40 PM
Gwamnatin Nijeriya za ta sayar da gidajen da ta kwato wajen Emefiele ga matsakaika da masu karamin karfi - Ma'aikatar gidaje
Gwamnatin dai ta kwato gidaje 753 daga wajen tsohon Gwamnan babban bankin Nijeriya CBN Godwin Emefiele bayan nasarar da EFCC ta yi a kan shari'ar da ta shigar kansa.
